fbpx
Monday, August 15
Shadow

Hukumar zabe tace zatayi adalcin da bata taba yin irinsa ba a zabe mai zuwa

Shugaban hukumar zabe ta kasa me zaman kanta, wato farfesa Mahmood Yakubu yasha alwashin cewa za a gudanar da zaben da ba’a taba yin irinsa ba a shekara mai zuwa.

Shugaban INEC din ya bayyana hakan ne yayin daya ke ganawa da wakilan kungiyar IRI wadda tallafawa hukumomin zabe a babban birnin tarayya yau ranar talata.

Inda yace masu yana godiya da kuma jinjina a garesu bisa kokarin da suke yi amma duk da haka sai an sake dage sosai a zabe mai zuwa.

Domin yana so ayi adalci kuma ayi zaben da ba’a taba yin iri sa ba a tarihin kasa Najeriya.

Karanta wannan  Ka cire mu a cikin sahun 'yan Najeriya domin mu kafa kasar mu - Yarabawa suka roki shugaba Buhari

 

Dan sauke manhajar hutudole a wayoyin ku. Sai a bi wannan link din na kasa:

Leave a Reply

Your email address will not be published.