fbpx
Saturday, December 3
Shadow

Hukumomi Sun Markade Baburan Da Suka Karya Dokar Shiga Abuja

Hukumomi Sun Markade Baburan Da Suka Karya Dokar Shiga Abuja

Daga Sani Musa Mairiga

Wasu babura kenan da jami’an tsaro suka kama sun karya dokar hana babura shiga cibiyar birnin Abuja, katafila ke markade su.

Tun a shekarun baya ne dai hukumar raya babban birnin Taraiya ta hana masu babura, ‘yan Achaba da masu kekunan NAPEP shiga cibiyar Birnin.

Dan sauke manhajar hutudole a wayoyin ku. Sai a bi wannan link din na kasa:

Talla: Danna nan dan samun gagarumar kyauta

Karanta wannan  Aisha Buhari ta janye kararda ta kai Aminu Muhammad

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *