fbpx
Thursday, February 9
Shadow

Ibrahim Maishunku yayi rashin dan uwan Mahaifiyarsa

Tauraron fina-finan Hausa,  Ibrahim Maishinku ya sanar da rasuwar dan uwan mahaifiyarsa, Hassan Zumaili Araf.

 

Yace ya rasune ranar 25 ga watan Maris shekarar 2021 inda yayi fatan Allah ya gafarta Masa.

 

Muna fatan Allah jikansa.

A baya, hutudole.com ya kawo muku yanda akawa Ali Nuhu Allurar rigakafin cutar Coronavirus/COVID-19

Dan sauke manhajar hutudole a wayoyin ku. Sai a bi wannan link din na kasa:

Talla: Danna nan dan samun gagarumar kyauta

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *