Shugaban kungiyar IPOB dake son kafa kasar Biafra, Nnamdi Kanu ya bayyana cewa idan aka sakeshi zai ce a zauna lafiya.
Ya bayyana hakane ga gwamnan Anambra, Charles Soludo yayin da ya kai masa ziyara a ofishin DSS da ake tsare dashi.
Soludo ya kaiwa Kanu ziyarar girma inda har aka ga sun rungumi juna.
