fbpx
Saturday, June 25
Shadow

Idan aka saki iyalan ‘yan Bindigar da suka sace fasinjojin jirgin kasan Kaduna zuwa Abuja suma zasu saki wanda suke rike dasu>>Sheikh Gumi

Babban malamin Addinin Islama Sheikh Ahmad Gumi ya bayyana cewa, idan aka saki iyalan ‘yan Bindigar da suka sace fasinjojin jirgin kasan Kaduna zuwa Abuja, to suma sun bayar da tabbacin zasu saki wanda suke rike dasu din.

 

Sheikh Gumi ya bayyana hakane ta bakin kakakinsa, Tukur Mamu inda yace ‘yan Bindigar sun kuma fasa fara kashe wanda sukw rike dasu.

Gumi yace idan aka saki iyalan ‘yan Bindigar suna kuma suka saki wanda aka sace din hakan nasarace ga kowa.

Karanta wannan  Yadda Manyan ‘Yan Siyasa Ke Rububin Shiga Jam’iyyar NNPP

 

Ya zargi gwamnatin tarayya da baiwa sojoji makudan kudi wajan samar da tsaro amma kuma bata bibiya ta ga yanda aka kashe kudaden ba inda yace hakan ya matukar azurta sojoji da yawa.

Dan sauke manhajar hutudole a wayoyin ku. Sai a bi wannan link din na kasa:

Leave a Reply

Your email address will not be published.