fbpx
Tuesday, July 5
Shadow

Idan aka yi sake Coronavirus/COVID-19 ta sake dawowa to ba zamu iya yaki da ita ba>>Boss Mustapha

Sakataren gwamnatin tarayya, Boss Mustapha ya bayyana cewa zanga-zangar SARS ka iya dawo da hannun agogo baya kan yaki da cutar Coronavirus/COVID-19 da Najeeiya ke samun nasara akanshi.

 

Yace dolene masu zanga-zangar 3su kiyaye ka’idojin dakile yaduwarta su sani cewa Annobace da ba’a taba ganin irinta ba.

 

Yace yanzu yawan masu kamuwa da cutar sun yi kasa amma fa idan aka sake cutar ta dawo to zata fi karfin tsarin lafiyar da ake dashi a yanzu.

 

 

“It will not be out of place for the PTF to, in consideration of the foregoing, remind all Nigerians that we are in the middle of a global pandemic. The virus remains very virulent, deadly and dangerous. It is an unseen enemy which thrives when people lower their guard,” he said.

Karanta wannan  Yanzu yanzu dan takarar gwamnan jihar Kaduna, Uba sani ya bayyaba abokiyar takatarar shi

“While we use this medium to join other voices of reason, to appeal to the youths to harken to the invitation to dialogue, we also emphasise that non-compliance with the NPIs are very risky adventures that must be avoided. We cannot afford to lose momentum and risk a second wave that might overwhelm our health systems.

“​The PTF has on account of these developments, accelerated its plans for the National Testing Week and shall continue to monitor developments in all areas of the economy that have reopened and where new mass gathering events are taking place over the next three weeks for signs of spike in numbers.

Dan sauke manhajar hutudole a wayoyin ku. Sai a bi wannan link din na kasa:

Leave a Reply

Your email address will not be published.