fbpx
Sunday, May 22
Shadow

Idan aka zabeni shugaban kasa a 2023 zango daya kawai zan yi in baiwa Inyamurai suma su taba>>Atiku Abubakar

Tsohon Mataimakin shugaban kasa, Alhaji Atiku Abubakar wanda yana daga cikin masu neman shugabancin Najeriya a shekarar 2023 yace zango daya kawai zaiyi.

 

Yace mulkin shekaru 4 kawai ya isheshi kuma da ya kammala zai baiwa Inyamurai suma su yi shugabancin Najeriya.

 

Saidai Atiku na fuskantar barazana inda wasu ke ganin cewa yahi tsufa ya zama shugaban kasa.

 

Hakanan a cikin jam’iyyar sa ta PDP akwai wanda basa tare dashi irin su Gwamna Wike.

Dan sauke manhajar hutudole a wayoyin ku. Sai a bi wannan link din na kasa:

Karanta wannan  NDLEA ta kama hodar iblis da aka ɓoye cikin taya

Leave a Reply

Your email address will not be published.