Kungiyar kare muradin Inyamurai ta Ohanaeze Indigbo ta gayawa shugaban kasa, Muhammadu Buhari cewa, idan ana son zaman lafiya me dorewa a yankin Kudu maso gabas, to sai an saki Nnamdi Kanu.