Wata kungiyar fafutuka me suna (CNPD) ta gargadi jam’iyyar APC cewa idan ba tsohon shugaban kasa, Goodluck Jonathan aka tsayar kara ba a jam’iyyar a shekarar 2023, Jam’iyyar ba zata ci zabeba.
Shugaban kungiyar, Mr Ralph Okorie ne ya bayyana haka a Abuja inda yace shugaba Buhari ya gayawa Duniya cewa, Goodluck Jonathan ne zabinsa.
Kungiyar tace bai dace a kawo wanda bai san mulki ba ya karba daga hannun shugaban kasa, Muhammadu Buhari ba.
“There is a need for experience and continuity. The two enjoy the most cordial relationship that had ever existed between an incumbent and his immediate predecessor,” he said.
“It will be counter-productive to bring an amateur to take over from President Muhammadu Buhari at this material time.