fbpx
Tuesday, July 5
Shadow

Idan ba zaku samar mana da tsaro ba ku gayama>>Mutanen Kaduna ga Sojoji

Mutanen jihar Kaduna sun koka kan matsalar tsaron da ta ki ci taki cinyewa a ranar Laraba.

 

Sun koka kan yanda ake kashe musu masu kula da gidajensu.

 

Sun yi kiran a kawo karshen matsalolin tsaron da ake fama dasu, inda suka ce idan kuma sojojin ba zasu iya samar musu da tsaro ba to a sanar dasu, su zasu iya fuskantar ‘yan Bindigar.

Dan sauke manhajar hutudole a wayoyin ku. Sai a bi wannan link din na kasa:

Karanta wannan  PDP ta bukaci gwamnatin shugana Buhari ta gudanar da bincike akan tsohon shugaban soji, janar Burtai kan satar kudin makamai daya yi

Leave a Reply

Your email address will not be published.