fbpx
Thursday, March 4
Shadow

Idan ba’a bada belina na ba akwai yiyuwar in rasa kafata>>Abdulrashid Maina

Tsohon shugaban hukumar gyaran Fansho ta kasa, Abdulrashid Maina ya roki kotu data bada Belinsa saboda matsalar rashin lafiya da yake fama da ita.

 

Maina yayi wannan roko ne ta bakin lauyansa, Sani Katu SAN a ci gaba da sauraren shari’arsa da ake a ranar 19 ga watan Fabrairu.

 

Yace an kaishi Asibitin koyarwa na jami’ar Abuja kuma takardar ganin Likitan da yayi na nan a matsayin shaida. Yace Asibitin gidan yarin Kuje da yake bashi sa isassun kayan aiki kuma idan ba’a bada belinsa ba, Zai iya rasa kafarsa.

Dan sauke manhajar hutudole a wayoyin ku. Sai a bi wannan link din na kasa:


×
Kano

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *