fbpx
Saturday, August 20
Shadow

Idan dan Arewa ya zama shugaban kasa Najeriya zata watse>>Fasto Mbaka

Babban malamin addinin Kirists, Fasto Mbaka ya bayyana cewa, muddin dan Arewa ya zama shugaban kasa a shekarar 2023, to Najeriya zata watse.

 

Ya bayyana hakane a Enugu inda ya gargadi shugaban kasa, Muhammadu Buhari da cewa, kada ya sake ya baiwa dan Arewa kujerar shugaban kasa.

 

Yace kamata yayi shugaba Buhari ya mikawa dan kudu takarar shugabancin Najeriya idan kuwa ba haka ba to lallai za’a samu matsala.

Dan sauke manhajar hutudole a wayoyin ku. Sai a bi wannan link din na kasa:

Karanta wannan  Gwamnatin tarayya ta sha Alwashin magance matsalar yin kashi a waje

Leave a Reply

Your email address will not be published.