fbpx
Sunday, August 7
Shadow

Idan har aka amincewa ‘yan Najeriya su sayi bindugu don kare kai to abinda ake gani a kasar Amurka wasan yara ne, cewar tsohon matainakin inspecta janar

Tsohon mataimakin inspecta janar na ‘yan sanda, Adedayo Adeoye ya bayyanawa manema labarai cewa ‘yan sanda zasu iya magance matsalar tsaron Najeriya.

Inda yace baya goyon bayan gwamna Matawallen Zamfara daya cewa al’ummar jiharsa su sayi bindugu don kare kansu.

Adedayo yace babu wannan dokar a kudin tsarin mulkin Najeriya saboda haka shi shawarar shi ita a inganta jami’an tsaro musamman ‘yan sanda.

Domin ana nuna masu wariya sosai. Sannan idan aka kuskura aka amincewa ‘yan Najeriya su sayi bindigu to abinda ake gani a kasar Amurka wasan yara ne.

Karanta wannan  'Yan bindiga sun kashe 'yan vigilanti guda biyu sunyi garkuwa da wasu amare a jihar Katsina

 

Dan sauke manhajar hutudole a wayoyin ku. Sai a bi wannan link din na kasa:

Leave a Reply

Your email address will not be published.