fbpx
Thursday, June 30
Shadow

Idan jiragen yaki miliyan daya za’a siyowa sojojin Najeriya ba zasu iya maganin matsalar tsaro ba>>Sheikh Gumi

Babban malamin Addinin Islama, Sheikh Ahmad Gumi ya bayyana cewa ko jiragen yaki Tucano Miliyan daya za’a siyowa sojojin Najeriya ba za’a iya magance matsalar tsaro da ake fama da ita ba.

 

Ya bayyana hakane a wajan taro na musamman da aka yi a jihar Kaduna.

Yace babban abin fargaba shine yanda ‘yan ta’adda zasu iya samun shiga cikin Fulanin.

 

Yace suna jin ana cewa manyan jami’an gwamnati sun saci kudi dan hakane ma suma suke jajircewa wajan ganin suna sata tunda a daji suke.

Karanta wannan  Allahu Akbar:A karin farko, Wani babban shehin malamin islam, Inyamuri zai kaddamar da Qur'ani da ya fassara zuwa Inyamuranci

 

Yace ‘yan Bindigar na da sharadin da suke son gwamnati ta cika kuma idan ta cika musu shi, zasu ajiye makamansu.

Dan sauke manhajar hutudole a wayoyin ku. Sai a bi wannan link din na kasa:

Leave a Reply

Your email address will not be published.