fbpx
Tuesday, July 5
Shadow

Idan Jonathan ya tsaya takarar shugaban kasa a APC bazan goyi bayansa ba>>Gwamna Wike

Gwamnan Jihar Rivers, Nyesom Wike ya bayyana cewa idan tsohon shugaban kasa, Goodluck Jonathan ya tsaya takarar shugaban kasa a shekarar 2023 a karkashin jam’iyyar APC ba zai goyi bayansa ba.

 

Yace duk da Jonathan daga kudu yake amma ba zaiwa jam’iyyar sa ta PDP angulu da kan zabo ba kuma shi baya nuna kabilanci.

 

Ya bayyana cewa, shima Jonathan din yasan haka. Ya fadi hakane a hirar da BBC Pidgin suka yi dashi a Port Harcourt.

“I am a PDP member, if former President Goodluck Jonathan picks a ticket to run in my party, I will support him. I can’t do anti-party. But if he picks a ticket to run in APC, I won’t support him because I can’t do anti-party.

Karanta wannan  Ka gargadi sojojinka su daina yiwa mutane yankan rago, haramatacciyar kungiyar IPOB ta fadawa gwamnan Soludo

“He knows I won’t support him in APC even if he is from the south. I don’t do that kind of politics. It is party we are talking about and I don’t play ethnicity.”

Dan sauke manhajar hutudole a wayoyin ku. Sai a bi wannan link din na kasa:

Leave a Reply

Your email address will not be published.