fbpx
Sunday, May 22
Shadow

“Idan ka mutu, matane zasu kaika kabari”>>Adam A. Zango ya gayawa Ado Gwanja

Tauraron fina-finan Hausa kuma mawaki Adam A. Zango ya bayyana abokin aikinshi, Jarumi kuma shima mawaki amma na mata watau Ado Gwanja, kamar yanda yakewa kanshi kirari, a matsayin limamin mata, Adamun yace idan ma Adon ya mutu to matane zasu kaishi kamabari saboda shi limaminsune.


(adsbygoogle = window.adsbygoogle || []).push({});

Hmmm lallai kam.

Dan sauke manhajar hutudole a wayoyin ku. Sai a bi wannan link din na kasa:

Karanta wannan  Shin Bidiyon da aka rika yadawa cewa an ji kiran sallah a dakin ka'aba gaskiyane?

Leave a Reply

Your email address will not be published.