fbpx
Tuesday, July 5
Shadow

Idan kayi irin wannan abin da Jonathan yayi zan baka kyautar Biliyan 1>>Reno Omokri ya gayawa shugaba Buhari

Tsohon hadimin shugaban kasa a zamanin mulkin Goodluck Jonathan,  Reno Omokri ya bayyana cewa, idan shugaban kasa, Muhammadu Buhari ya yi irin wannan Atisaye da Goodluck Jonathan ya yi to zai bashi kyautar Bitcoin na Biliyan 1.

 

Ya bayyana hakane ta shafinsa na sada zumunta.

Dear General @MBuhari,

I will pay you ₦1 billion, in #Crypto #Bitcoin, if you can do this kick!

#BuhariTormentor

Dan sauke manhajar hutudole a wayoyin ku. Sai a bi wannan link din na kasa:

Karanta wannan  Wahalar man fetur ba zata kare ba nan kusa>>NUPENG

Leave a Reply

Your email address will not be published.