Fasto Tunde Bakare ya bayyana cewa yan Najeriya zasu alfahari da kasarsu idan har suka zabe shi a matsayin shugaban kasar a shekarar 2023.
Bakare ya kasance abokin takarar shugaba Buhari wurin neman shugabanci Najeriya a shekarar 2011 karkashin jam’iyyar CPC.
Kuma yace idan har yan Najeriya suka zabe shi to ba zai yi kabilanci a kasar ba, kowa da kowa zai ji dadi