fbpx
Tuesday, August 9
Shadow

Idan muka kafa kasar Biafra zamu baiwa kasashen Togo, Benin, Ghana, Ivory coast da Gambia man fetur Kyauta>>Nnamdi Kanu

Shugaban ‘yan Kungiyar IPOB dake neman kafa kasar Biafra,  Nnamdi Kanu ya bayyaba cewa idan suka kafa kasar tasu zasu rabawa kasashe Makwabta man Fetur kyauta.

 

Ya bayyana cewa zasu baiwa kasashen Ghana, Togo, Benin,  Ivory coast, da Gambia man fetur kyauta.

 

Yace zasu yi hakane dan nunawa Duniya cewa ba wai dan kudi ko kuma Man fetur suka kafa kasar ba, hakan ya fito ne daga bakin kakakin Kungiyar, Emma Powerful.

 

“Kanu equally promised to give free oil and gas to Ghana, Togo, Benin Republic, Ivory Coast, the Gambia and other countries in West Africa and Africa at large.

Karanta wannan  APC ta shigar da karan Tinubu a kotu cewa ta hana shi tsayawa takarar shugaban kasa

 

This is to prove to them that the agitation for Biafra autonomy is not driven by the quest to control oil money. Rather our struggle for self rule is borne out of our desire to set the entire black race free from subjugation.

“Biafra wants to have neighbours that are free and peaceful so they can also benefit from our prosperity and enterprise.”

Dan sauke manhajar hutudole a wayoyin ku. Sai a bi wannan link din na kasa:

Leave a Reply

Your email address will not be published.