Saturday, July 20
Shadow

Idan muna neman kuri’a mukan je wajan mutane amma da munci zabe sai mu koma Abuja>>inji Shugaban kasa, Bola Ahmad Tinubu

Shugaban kasa, Bola Ahmad Tinubu ya bayyana damuwa kan halin ‘yan siyasa na mantawa da mutane idan suka ci zabe.

Ya bayyana hakane ranar Alhamis a yayin ganawa da dattawan Arewa na kungiyar ACF bayan ziyarar da suka kai masa fadarsa.

Yace da mun ci zabe sai mu koma Abuja amma idan muna neman kuri’a mukan je gurin mutane.

Tinubu ya bayyana muhimmancin ganin cewa, gwamnatocin kananan hukumomi na aiki yanda ya kamata.

“People reside in the local communities. That is where they work, farm, and live. If the local governments are not effective in delivering services; as leaders, we must not hang on to the numbers.

“Maybe we should look at recalibrating. What was good four years ago may not be good today. When we want the votes, we go to the locals; when we get the votes, we move to and focus on Abuja,”
 he said.

Karanta Wannan  Sai nan da shekarar 2029 farashin kayan masarufi zai sauko a Najeriya>>IMF

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *