fbpx
Wednesday, March 29
Shadow

“Idan na dawo zan baka kyautar sai ka kaiwa mamanka”>>Nafisa Abdullahi ta gayawa wani da yace ba ita ya kamata a baiwa kyautar da aka bata a Ingila ba

Tauraruwar Fina-finan Hausa da aka karrama jiya a kasar Ingila da kyautar wadda tayi zarra a cikin jarumai mata bataji dadin wata magana da wani ya mata a dandalinta na sada zumunta muhawara na shafin Twitter ba, mutumin yace” Gaskiya ba ita ya kamata a baiwa kyautar ba”, ai kuwa Nafisa na ganin haka sai ta mayar mishi da kakausar amsa.

Inda tace ” Inna dawo zan baka ka bawa inna”, daga nan dai shi wannan bawan Allah bai sake cewa komaiba, da alama Nafisar ta bashi wannan amsarne cikin fushi.

Dan sauke manhajar hutudole a wayoyin ku. Sai a bi wannan link din na kasa:

Talla: Danna nan dan samun gagarumar kyauta

Karanta wannan  Mata ta lakadawa mijinta duka har ya suma bayan kamashi yana lalata da Budurwarsa

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *