fbpx
Saturday, August 20
Shadow

Idan na sauka daga Mulki ina son ‘yan Najeriya su tuna dani suce na yi abin arziki>>Shugaba Buhari

Shugaban kasa, Muhammadu Buhari ya bayyana cewa, yawa ‘yan Najeriya duka iya bakin kokarinsa na kyautata musu.

 

Yace sau ra kuma su saka masa. Yace bawai yana neman su gode mass bane, abinda yake so shine idan ya sauka daga mulki a tunashi ace yayi kokari.

 

Shugaban yace yayi minista yayi Gwamna kuma gashi yanzu a shugaban kasa, dan haka babu abinda ya rage da zaiwa Najeriya.

Dan sauke manhajar hutudole a wayoyin ku. Sai a bi wannan link din na kasa:

Karanta wannan  Da Duminsa: NBC ta kwace lasisin gidajen talabijin na Silverbird, AIT, Gidan radiyon Raypower, Rhythm FM da sauransu

Leave a Reply

Your email address will not be published.