fbpx
Saturday, August 20
Shadow

Idan na sauka daga mulki kar wanda ya sake ya kaini kotu>>Shugaba Buhari yayi gargadi

Shugaban kasa, Muhammadu Buhari ya yi gargadin cewa, idan ya sauka daga kan mulki kada wanda ya sake ya kaishi kotu.

 

Shugaban yace duk wanda ya kaishi kotu to yana cikin matsala dan kuwa ya kafa shaidar duk wani aiki da yayi.

 

Ya bayyana hakane a hirar da aka yi dashi a Channels TV.

 

Saidai lauyoyi da kungiyoyin kare hakkin bil’adama sun mayar masa da martanin cewa dole fa ya zo ya bayyana yanda yayi mulkinsa.

 

Dan haka ya shirya zuwa kotu.

Karanta wannan  Labari me dadi: An kwato buhunan takin zamani da 'yan ta'adda suka siya dan hada bamabamai

 

Manyan lauyoyin irin su Femi Falana sun bayyana cewa, kundin tsarin mulki be baiwa tsaffin Shuwagabannin kasa kariyar zuwa kotu ba dan haka shugaban ya shirya.

Dan sauke manhajar hutudole a wayoyin ku. Sai a bi wannan link din na kasa:

Leave a Reply

Your email address will not be published.