fbpx
Monday, March 1
Shadow

Idan na yi magana ko kuma Femi Adesina yayi, Kamar Shugaba Buhari ne yayi>>>Garba Shehu ga masu cewa shugaba Buhari yaki magana

Kakakin shugaban kasa, Malam Garba Shehu ya bayyana cewa isan yayi magana ko kuma Femi Adesina yayi to kamar shugaban kasa ne yayi.

 

Ya bayyana hakane a hirar da aka yi dashi a Channelstv inda yace shugaba Buhari ba mutum ne me son yawan Fariya ba, Aiki ne a gabanshi.

 

Yayi maganane kan caccakar da Sanata Abribe yawa Shugaba Buhari kan kin magana game da rigingimun dake Faruwa a Najeriya.

“Senator Abaribe dwelt a lot, attacking President Muhammadu Buhari, saying that he has not, even at a rhetorical level, spoken against this kind of violence. That is most uncharitable.

 

“When Femi Adesina or myself speak for the President, people should accept that it is the President that is speaking.

 

“For this President, it is the actions that should speak for him. He is not a showman. He doesn’t have to be there.”

Dan sauke manhajar hutudole a wayoyin ku. Sai a bi wannan link din na kasa:


×
Kano

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *