fbpx
Wednesday, May 25
Shadow

Idan na zama shugaban kasa, babu wanda zan takurawa, zan bar kowa yayi addinin da yake so>>Yariman Bakura

Tsohon gwamnan jihar Zamfara, Yariman Bakura ya bayyana cewa, idan ya zama shugaban kasa babu wanda zai takurawa kan addini.

 

Yace maimakon haka ma zai bude ma’aikatar addini inda za’a samu musulmai da kiristoci a cikin wanda kuma zai baiwa kowa damar yin addinin da yake so.

 

Yarima ya bayyana hakane yayin da magoya bayansa suka sai masa fom din takarar shugaban kasa suka kai masa gidansa dake babban birnin tarayya, Abuja.

Dan sauke manhajar hutudole a wayoyin ku. Sai a bi wannan link din na kasa:

Karanta wannan  2023:"Zamu yiwa yan bindiga aman bamabamai har sai sun gudu">>Amaechi

Leave a Reply

Your email address will not be published.