fbpx
Monday, December 5
Shadow

Idan na zama shugaban kasa nima zan ciyo bashi amma ba zan bari a barnatar da kudin ba>>Peter Obi

Daya daga cikin masu neman shugabancin Najeriya a karkashin jam’iyyar PDP, Peter Obi ya bayyana cewa, zai tabbatar kudin da gwamnatinsa zata ciyo bashi idan ya zama shugaban kasa ba’a barnatar da su ba.

 

Peter Obi na daya daga cikin masu caccakar gwamnatin shugaban kasa, Muhammadu Buhari saboda yawan ciwo bashi.

 

Saidai Peter Obi yace shi ciwo bashinshi ba kalar na gwamnatin shugaba Buhari zai yi ba.

 

Yace zai sanar da ‘yan Najeriya dalilin ciwo bashin kuma ba za’a kashe kudin ta hanyar da bata kamata ba.

Talla: Danna nan dan samun gagarumar kyauta

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *