fbpx
Thursday, February 25
Shadow

Idan ‘yan Bindiga sun kawo muku hari ku daina firgita, ku rika nuna musu baku jin tsoronsu>>Ministan Tsaro

Ministan tsaro, Bashir Salihi Magashi ya baiwa ‘yan Najeriya shawarar cewa su daina jin tsoron ‘yan Bindiga.

 

Ya bayyana hakane bayan harin da ‘yan Bindigar suka kai Kagara inda suka sace dalibai ‘yan makarantar sakandare.

 

Da yame magana da Channelstv,  yace duk da baya goyon bayan baiwa ‘yan kasa damar daukar Bindiga, amma yana bada shawarar idan ‘yan Bindigar suka jewa mutane su rika nuna musu basa jin tsoronsu.

 

Yace lokacin suna matasa sukan fuskanci matsalar data fi wannan amma ‘yan Bindiga da harsasai kadan suke zuwa, Suna yin harbi sai kowa ya tsere. Yace kamata yayi a rika tsayawa ana fuskantarsu, idan suka san mutane basa tsoron su, kuma zasu kare kansu to suma zasu daina.

Well, is it not the responsibility of the military alone? It is the responsibility of everybody to be alert and ensure safety when necessary.

 

“We shouldn’t be cowards. Sometimes the bandits come with about three rounds of ammunition and when they fire shots everybody will run. In our younger days, we stand to fight any form of aggression.

 

“Why should people run away from minor, minor aggressions? We should stand and face them. If these people know that the people have the competence and capability to defend themselves, they will run away,” the minister told newsmen.

Dan sauke manhajar hutudole a wayoyin ku. Sai a bi wannan link din na kasa:


×
Kano

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *