(adsbygoogle = window.adsbygoogle || []).push({});
“Zai so a ce ya bi tawagar domin ya kara sanin ‘yan wasan sosai,” kociya Ole Gunnar Solskjaer ya fada wa MUTV.
“Sai dai ba za mu yarda da wannan hadarin ba [na tsaurara tsaron kan iyakoki].”
A gefe guda kuma dan wasan tsakiya Scott McTominay da dan baya Axel Tuanzebe, wadanda dukkansu ke fama da rauni, za su je Sifaniya.
United ba za ta koma Ingila ba sai a daren ranar Juma’a kafin wasan Premier tsakaninta da Chelsea a filin wasa na Stamford Bridge ranar Litinin 17 ga watan Fabarairu.
(adsbygoogle = window.adsbygoogle || []).push({});
Ku biyomu a shafukanmu na sada zumunta dan samun labarai masu kayatarwa:
A shafin twitter zaku same mu a @hutudole
A shafin Facebook zaku samemu a @hutudolehausa
Danna nan dan sanin yanda zaku tallata hajarku a shafin hutudole