fbpx
Thursday, March 4
Shadow

IGP Adamu zai gurfanar da tsohon gwamna a kotu kan zargin fitar da Bidiyon tsiraicin wata mata

Shugaban ‘Yansandan Najeriya, IGP Muhammad Adamu ya bayyana cewa nan da 15 ga watan Fabrairu ne zai gabatar da tsohon gwamnan Imo, Ikedi Ohakim a gaban kotu bisa zargin cin zarafin wata mata.

 

Ana tuhumar tsohon gwamnan da wani Chinedu Okpareke bisa zargin zambar yanar gizo da kuma yiwa wata maya, Chinyere Amucinwa barazanar zasu saki bidiyonta tsirara.

 

Sun nemi ta janye tuhumar da take musu ta yin garkuwa da ita ko kuma su watsa hotunan ta tsirra.

the accused persons were said to have threatened to release a nude photograph of Amuchienwa, if she fails to drop the charges of attempted kidnap against them.

Dan sauke manhajar hutudole a wayoyin ku. Sai a bi wannan link din na kasa:


×
Kano

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *