Ikon Allah sai kallo: Kalli yanda ruwaye biyu masu kala daban-daban suke a guri daya amma basu hadeba
by hutudole
Yanda ruwaye masu kala daban-daban suka hadu kuma daya be shiga cikin daya ba kenan a wannan bidiyon aka nuna, Allah buwayi meyin yanda yaso, ayoyinshi nanan a doron kasa ga masu hankali su hankalta su fahimta su kuma wa’aztu.