fbpx
Sunday, May 22
Shadow

IKON ALLAH: ‘Yar Gudun Hijira Ta Haifi ‘Yan Uku A Hanyar Gudun Ceton Rai

Wata mata mai dauke da juna biyu mai suna Fatime Eliane, ta yi tafiyar kwanaki uku da kafa a watan da ya gabata don gujewa tashin hankalin da ke faruwa a arewacin Kamaru tsakanin makiyaya, manoma da masunta.

Dan sauke manhajar hutudole a wayoyin ku. Sai a bi wannan link din na kasa:

Karanta wannan  Hotunan wani namiji me shigar mata da aka kama

Leave a Reply

Your email address will not be published.