fbpx
Tuesday, March 28
Shadow

“ILLAR GABA DA KIYAYYA TSAKANIN MUSULMI”>>Malam Aminu Ibrahim Daurawa

MANZON ALLAH SAW YACE:  ANA BUJIRO (GABATO) DA AIYUKAN MUTANE DUK SATI SAU BIYU’  RANAR LITININ DA RANAR ALHAMIS, ANA YIWA DUKKAN BAWA MUMINI GAFARA, SAI WANDA SUKE GABA DA JUNA,  SAI ACE A KYALE SU SAI SUN SHIRYA.
MUSLUM YA RUWAITO SHI.


(adsbygoogle = window.adsbygoogle || []).push({});

DON ALLAH DUK WANDA YASAN SUNA GABA DA WANI MUSULMI DON SON ZUCIYA YAJE SU SHIRYA,  DON SAMUN WANNAN LADA DA KUMA BIYAYYA GA ALLAH DA ANNABI SAW.
ABIN YANA DA WAHALA AMMA A DAURE. ALLAH YASA MU DACE.

Dan sauke manhajar hutudole a wayoyin ku. Sai a bi wannan link din na kasa:

Talla: Danna nan dan samun gagarumar kyauta

Karanta wannan  Tsohon shugaban rundunar sojin Najeriya Oladipo Diya ya rasu

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *