fbpx
Wednesday, May 25
Shadow

In kuka ga ban tsaya neman takarar shugaban kasa ba to mutuwa nayi>>Gwamna Wike

Gwamnan jihar Rivers, Nyesome Wike ya bayyana cewa, ba zai janyewa kowa daa takarar neman tikitin jam’iyyar PDP na shugaban kasa ba.

 

Ya bayyana hakane a hirar da ala yi dashi a BBC Pidgin.

 

Yace in ba mutuwa yayi ba,  sai an kara dashi a zaben da zai gudana na fitar da gwanin dan takarar shugaban kasa na PDP da zai gudana ranar 28 ga watan Mayu na 2022.

 

Dama dai Wike a baya ya bayyana cewa, ba neman Mataimakin shugaban kasa ya fito ba, y fito ne neman shugaban kasa.

Leave a Reply

Your email address will not be published.