fbpx
Tuesday, July 5
Shadow

Ina Alfahari da kai sosai>>Shugaba Buhari ya gayawa Gwamna Dave Umahi bayan da ya koma APC

Shugaban kasa,Muhammadu Buhari ya bayyanawa Gwamnan jihar Ebonyi, Dave Umahi cewa yana Alfahari dashi bisa komawa APC da yayi daga PDP.

 

Hakan na kunshene cikin wata Sanarwa da shugaban kasar ya fitar ta bakin kakakinsa, Malam Garba Shehu inda yace Gwamna Umahi ya koma APC ne saboda nagarta, ba tursasashi aka yi ba.

 

Yace yayi farin ciki da gwamnan ya hangi nagartar APC ya koma cikinta sannan kuma da irin Gwamna Umahi a APC za’a samu nasara sosai a karfafa Dimokradiyya.

Karanta wannan  Karyane bama muzgunawa Kiristoci a Najeriya>>Gwamnatin Tarayya

Shehu quoted Buhari as saying that, “I am proud of Governor David Umahi, for taking this bold decision in accordance with his conscience and principles rather than any external influence or coercion.

“Good governance is very important to us in the APC, and I am glad that the governor has cited this as a major factor in his decision to join us.

Dan sauke manhajar hutudole a wayoyin ku. Sai a bi wannan link din na kasa:

Leave a Reply

Your email address will not be published.