fbpx
Sunday, August 7
Shadow

Ina alfahari zan bar tarihin adalci a kasa Najeriya, shugaba Buhari ya taya PDP murnar lashe zaben jihar Osun

Shugaban kasar Najeriya, Muhammadu Buhari ya taya Ademola Adeleke murnar lashe zaben gwamnan jihar.

Buhari ya taya shi murnar ne a shafinsa na kafar sadamunta ta Twitter inda yace yana taya Ademola Adeleke murnar nasarar daya yi cin zabe.

kuma ya kara da cewa al’umma ne suka zabe shi kuma an bashi, dama ita damakwaradiyya haka take.

A karshe shugaban kasar yace yana alfahari zai bar tarihin adalci a kasa Najeriya.

Dan sauke manhajar hutudole a wayoyin ku. Sai a bi wannan link din na kasa:

Karanta wannan  A rika sanar dani daga yau domin ba zan laminci kashe mutane a kudu maso gabashin Najeriy ba, cewar shugaba Buhari

Leave a Reply

Your email address will not be published.