fbpx
Saturday, November 28
Shadow

Ina Allah wadai da goyon bayan batanci ga Annabi Muhammad (SAW) da shugaban Faransa ke yi>>Sanata Shehu Sani

Sanata Shehu Sani yayi magana akan goyon bayan batanci da shugaban kasar Faransa, Emmanuel Macron yayi ga Annabi Muhammad (SAW).

 

Sanata Sani yace duk wani aikin ta’addanci da aka yi a kasarsa da sunan Musulunti abin Allah wadai ne.

 

Sannan shima kuma goyon bayan batancin da shugaba Macron yayi ga Annabi(SAW) da kuma Musulunci abin Allah wadai ne.

Dear @EmmanuelMacron,any terrorists attacks or sabotage committed in France in the name of Islam is sheer madness and cruel evil that stands condemned.Your direct & implied support for actions that denigrated Muslims & desecrated Prophet Muhammad PBUH stands equally condemned.

Dan sauke manhajar hutudole a wayoyin ku. Sai a bi wannan link din na kasa:

Aiko mana da labarin wani abu da ya faru a gabanka, Zamu biyaka: Send us eyewitness report we will pay youLeave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *