fbpx
Monday, August 15
Shadow

Ina bin matakan da suka kamata don shawo kan membobin PDP da suka fusata kan zabar abokin takarana, cewar Atiki Abubakar

Dan takarar shugaban kasa na jam’iyyar PDP, Alhaji Atiku Abubakar ya bayyana cewa yana bin duk matakam da suka kamata don shawo kan membobin jami’iyyar PDP da suka fusata kan zabar abokin takararsa.

Atiku ya bayyaba hakan ne bayyan gwmanan jihar Benue, Samuel Ortum ya bayyana cewa suna bukatar cikakken bayanai kan dalilin dayasa Atiku yaki zabar Gwamnan Rivers, Wike a matsayin abokin takararsa.

Samuel Ortum ya bayyana hakan ne yayin dayake ganawa da manema labarai ranar laraba, inda yace hatta kwamitin PDP Wike ta zaba saboda haka suna jiran bayanai daga bakin Atiku.

Karanta wannan  Gwamna Wike ya caccaki sanatocin dake shirin shugaba Buhari

Kuna Atikun ya bashi amsa inda yace PDP ba zata taba watsewa ba saboda su kwantar da hankulansu yana bin duk matakan da suka kamata don magance matsalar.

Dan sauke manhajar hutudole a wayoyin ku. Sai a bi wannan link din na kasa:

Leave a Reply

Your email address will not be published.