fbpx
Tuesday, July 5
Shadow

Ina cikin Fargaba, Mijina ya kamani ina cin Amanarsa amma yaki Nuna Damuwa saima kyautuka da yake ta bani>>Matar Aure ta koka

Wata mata ta koka bayan da tace mijinta ya kamata da wani Kato tana cin Amarsa amma ya ki daukar Mataki.

 

Lamarin ya farune a kasar Africa ta Kudu, kamar yanda TheNation ta ruwaito. Matar tace bayan da mijin ya kamasu, sai ya cewa Kwarton ya saka kayansa ya tafi.

 

Sannan itama hai mata komai ba. Tace daga baya ma zai kyautuka ya ke ta bata da yawa. Tace kwanannan yana shirya musu tafiya zuwa kasar waje dan hutun Kirsimeti, dan hakane take Tunin Anya ba wani mugun abin bane zai je ya mata ba?

 

Ta dai nemi shawarar jama’a.

 

A South African man has raised eyebrows after he caught his wife cheating with another man on their matrimonial bed and started showering her with gifts.

The wife has cried out for advice because of her husband’s suspicious romantic gestures.

She narrated how her husband caught her pants down with another man and instead of reacting the generic way, nicely told her sidepiece to get dressed and leave.

According to her, she was expecting her husband to take drastic actions against her for being unfaithful, but he simply waived the conversation, stating that there was nothing he could do to change the incident.

The wife said after the cheating incident, her husband started treating her nicely, showering gifts on her and taking her out bi-weekly.

She, however, expressed concern because her husband is planning a baecation overseas for both of them before Christmas, and she is extremely worried that he would do something terrible to her on the vacation.

Dan sauke manhajar hutudole a wayoyin ku. Sai a bi wannan link din na kasa:

Leave a Reply

Your email address will not be published.