Tsohon Gwamnan jihar Borno Kashim Shatima ya bayyana cewa yana cikin Jam’iyyar APC Daram Dam
Tsohon gwmana kuma Sanatan jihar Borno ta tsakaiya Kashim Shatima ya bayyana cewa yana nan cikin Jam’iyyar APC Daram.
Sanatan ya shaida hakan ne a lokacin da yake jaddada katin shaidar jam’iyyar APC a mazabar Lamisula dake jihar Borno a ranar Talata.
9