Tsohon gwamnan jihar Legas, Bola Ahmad Tinubu ya bayyana cewa, Najeriya na bukatarsa.
Tinubu yace yana da Ilimi kuma yasan abinda yake.
Yace kuma zai wakilci Najeriya yanda ya kamata idan aka zabeshi shugaban kasa.
Tinubu ya bayyana hakane a wajan wani taro da aka yi a Legas, yace koda a makaranta shine yake koyawa sauran dalibai abokansa karatu dan yana da hazakata sosai.