fbpx
Saturday, June 25
Shadow

Ina fatan kamar yanda jam’iyyar APC ta hana ku wutar lantarki zaku kayar da ita zabe a shekarar 2023>>Atiku ya gayawa ‘yan Najariya

Dan takarar shugaban kasa a karkashin jam’iyyar PDP, Alhaji Atiku Abubakar yayi kira ga ‘yan Najariya dasu kayar da jam’iyyar APC daga mulki a zaben 2023.

 

Atiku yayi maganane akan matsalar wutar lantarkin da ake fama da ita inda yace kamar yanda gwamnatin ta saka ‘yan Najarian a duhu ya kamata su kayar da ita zabe.

 

Atiku ya bayyana hakane a shafinsa na sada zumunta inda kuma ya bayyana cewa rashin wutar alamace ga gazawa.

 

Sau 17 ne dai wutar Najariya ke samun matsala a shekarar 2022 da muke ciki.

 

Karanta wannan  'Yan ta'addan siyasa sun tayar da hankulan al'umma sun hana su yin rigistar katin zabe a jihar Osun

The darkness that has enveloped the nation in the last couple of days with the collapse of the national grid is a metaphor for the collapsing state of our nation: collapsing unity, collapsing security, collapsing economy, collapsing education, collapsing well-being and collapsing value of human life and dignity.

 

My expectation is that Nigerians will collapse the ruling APC in kind via the ballot and enthrone a viable pathway for the New Nigeria of our dreams that will be united and stable, prosperous and awash with opportunities; secured and inclusive. As One, we can get it done.

Dan sauke manhajar hutudole a wayoyin ku. Sai a bi wannan link din na kasa:

Leave a Reply

Your email address will not be published.