fbpx
Tuesday, July 5
Shadow

Ina goyon bayan kungiyar IPOB amma bana son tashin hankali – Gwamna Wike

Gwamnan Jihar Ribas, Nyesom Wike, a ranar Litinin ya ce yana goyon bayan tada hankalin masu fafutukar kafa kasar Biafra (IPOB) amma ba ta da alaka da kungiyar ba.

Wike, dan takarar kujerar shugaban kasa a jam’iyyar PDP, ya bayyana haka ne yayin wata hira da gidan talabijin na Channels TV’s Politics Today.

Ya ce; Ina goyon bayan kungiyar IPOB da kuma kudurinta amma bana son rikic da tashe-tashen hankula.

Gwamnan ya kuma caccaki masu cewa baya goyon bayan kungiyar, inda yace ko su yadda ko kar su yadda yana son kungiyar Kuma yana maramata baya.

Leave a Reply

Your email address will not be published.