fbpx
Thursday, May 26
Shadow

“Ina jin dadin ganin matasa a siyasa domin nima na fara ne ina dan shekara 30”>>Atiku Abubakar

Tsohon mataimakin shugaban kasa, Atiku Abubakar ya bayyana cewa sau hudu yana neman takarar gwamna kafin yayi nasara a shekarar 1999.

Ya bayyana hakan ne a ganawarsa daya yi da shugabannin kungiyoyin mabiyanshi kusan 200 a jihar Abuja.

Inda ya cewa masu yanajin dadin yadda matasa suke shiga siyasa sosai yanzu abin yana burge shi, domin shima yana talata ya fara siyasa duk da crwa su lokacin suna kokari kwato Najeriya ne daga mulkin soji.

Dan sauke manhajar hutudole a wayoyin ku. Sai a bi wannan link din na kasa:

Karanta wannan  Jihar Katsina ba ta sayarwa bace - Dalibai sun gayawa delegates

Leave a Reply

Your email address will not be published.