fbpx
Saturday, June 25
Shadow

“Ina jin dadin kasancewa a Manchester United, kuma zamu lashe kofuna a kaka mai zuwa”>>Cristiano Ronaldo

Tauraron dan wasan Portugal dake taka leda a kungiyar Manchester United, Cristiano Ronaldo ya bayyana abubuwa biyu da zasu sa sabon kocin kungiyar Erik Ten Hag yayi nasara.

Inda yace kocin na bukatar lokaci sannan kuma a bashi dama ya gudanar da ayyukanshi yadda ua kamata domin ya kawowa United cigaba.

Kuma Ronaldo ya bayyana cewa yanajin dadin kasancewar shi a kungiyar kuma yana kwadayin lashe kofuna da ita a kaka mai zuwa.

Dan sauke manhajar hutudole a wayoyin ku. Sai a bi wannan link din na kasa:

Karanta wannan  "Messi kamar Ronaldo yake zai iya zira kwallaye 50 a kaka mai zuwa">>Ander Herrera

Leave a Reply

Your email address will not be published.