fbpx
Thursday, September 29
Shadow

Ina matukar girmama Tinubu shi din babban yayana ne, cewar Peter Obi

Dan takarar shugaban kasa na jam’iyyar Labour Party Peter Obi ya bayyana cewa yana matukar girmama dan takarar jam’iyya mai ci ta APC, Asiwaju Bola Ahmad Tinubu.

Obi ya bayyana hakan ne a hirarsa da manema labarai wanda ya wallafa a shafinsa na Instagram ranar litinin.

Obi yace Tinubu ya yiwa kasa aiki sosai  saboda haka ya kamata a jinjina masa kuma a girmama shi sosai.

Amma hakan ba yana nufin cewa shikenan su za ayi ta bari suna mulki ba, domin shima Pele shine babban dan wasan Brazil a baya amma yanzu baya buga mata wasa.

Karanta wannan  Kwana daya bayan amincewa da auren jinsi, bala'in mummunar ambaliyar ruwa ya afkawa kasar Cuba

 

Dan sauke manhajar hutudole a wayoyin ku. Sai a bi wannan link din na kasa:

Talla: Danna nan dan samun gagarumar kyauta

Leave a Reply

Your email address will not be published.