fbpx
Thursday, February 25
Shadow

Ina nan kan bakana sai na cika Alkawarin fitar da mutane Miliyan 100 daga Talauci>>Shugaba Buhari

Shugaban kasa,Muhammadu Buhari ya bayyana cewa tsarinsa na fitar da ‘yan Najeriya Miliyan 100 daga Talauci ba a fatar baki bane kawai za’a tabbatar da yinshi.

 

Ya bayyana hakane yayin ganawa da kwamitin tattalin arziki da yayi a fadarsa.  Yace dolene Najeriya ta samar da tsarin kawar da Talauci a tsakanin al’ummarta.

 

Shugaban ya kuma bayyana cewa za’a yi amfani da Noma wajan habaka tattalin arziki.

“I was shocked, hearing from you that, of the vast agricultural land resources available to the nation, only two percent of it is under irrigation, promising that “we will make the best use of the land. Thank you for shaking us up. We are now awake, we will not doze off again. We didn’t just bump into this, we believe it is something we can deliver on.”President Buhari was quoted as saying

Dan sauke manhajar hutudole a wayoyin ku. Sai a bi wannan link din na kasa:


×
Kano

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *