‘Ina Neman Mijin Aure, Koda Talaka Ne, Ba Sai Mai Kudi Ba”
Wata Budurwa daga garin Gusau dake jihar Zamfara wadda ta nemi a sakaye sunanta tana neman mijin aure.
Ta ce Wallahi koda talaka ta samu za ta aura, ba sai mai kudi ba.
“Don haka duk wanda ya san da gaske yake zai aure ni sai ku hada ni da shi”, cewar matashiyar.
Ga duk wanda yake son auren wannan budurwa da gaske, zai iya tuntubar wannan lamba; 09136985297