fbpx
Friday, May 27
Shadow

“Ina son Adam A. Zango”>>Fati Washa

Tauraruwar fina-finan Hausa, Fati Washa ta bayyana abokin aikinta, Adam A. Zango a matsayin wanda yek birgeta/ tako so, Fati ta saka wannan hoton na Adamu dake kasa kuma ta bayyanashi a matsayin wanda take muradi.

Bayan data bayyana hakanne mabiyanta suka rika bayyana mabanbanta ra’ayoyi akan batun, kamar Haka:

Dan sauke manhajar hutudole a wayoyin ku. Sai a bi wannan link din na kasa:

Karanta wannan  Malamin Sakandiri ya zane dalibinsa har ya fara amai a karshe ya mutu saboda bai kammala Home-Work ba a Legas

Leave a Reply

Your email address will not be published.