fbpx
Thursday, July 7
Shadow

Ina son ganin ina farantawa Mabukata>>Hadiza Gabon

Tauraruwar fina-finan Hausa,Hadiza Gabon ta bayyana cewa abinda ke kwaranye mata damuwa shine ta ga tana taimakawa Mabukata.

 

Gabon ta bayyana hakane a hirarta da Daily Trust inda tace tana jawo hankulan masu shi su rika taimakawa mabukata.

 

Tace ta hanyar nuna Soyayya da damuwa da bukatun mutane maau rauni a cikinu za’a samu karfafa Soyayya da kawar da kiyayya.

 

“How could someone imagine that life as far as they are concerned is so splendid and satisfactory because they are well to do, thereby neglecting those people that go to bed with an empty stomach?

“It is very significant to note that a little effort that someone makes which at the end results in making a great difference to the lives of people, will be remembered as an act of righteous and good deed.

“We should always try to do our best to uplift the lives of the poor and needy among ourselves,” she said.

Dan sauke manhajar hutudole a wayoyin ku. Sai a bi wannan link din na kasa:

Leave a Reply

Your email address will not be published.