fbpx
Monday, December 5
Shadow

“Ina son Kaina”>>Hadiza Gabon

Tauraruwar fina-finan Hausa, Hadiza Gabon kenan a wannan hoton nata da ta saka a dandalinta na sada zumunta da muhawara, ta rubuta a jikin hoton cewa”Son kai”. Hoton yayi kyau, muna mata fatan Alheri.


(adsbygoogle = window.adsbygoogle || []).push({});

Dan sauke manhajar hutudole a wayoyin ku. Sai a bi wannan link din na kasa:

Talla: Danna nan dan samun gagarumar kyauta

Karanta wannan  A watanni 4 na shekarar 2023 zamu kammala titin Abuja zuwa Kaduna zuwa Kano

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *